Wannan Shirin ya shafi Fadakar da al'umma game da ci gaban da aka samu a sha'anin Ilimi a fannoni daban-daban na duniya, tare da nazari kan irin ci gaban da aka samu wajen binciken kimiya da fasaha da ke neman saukakawa Dan’adam wajen tafiyar da rayuwarsa a duniya. Shirin kuma zai yi kokarin jin irin bincike da masana ke yi domin inganta rayuwar Bil’adama. Shirin na zo maku ne, a duk ranar Talata a shirye-shiryenmu na safe, a ku maimata ranar Alhamis.
…
continue reading
Falando sobre tudo que circula ao meu redor
…
continue reading
Internet das coisas ilimitada por $12,50
…
continue reading
"Tu coach para comenzar a ser una mujer ilimitada" Un espacio para hablar sobre el desarrollo personal a partir de experiencias reales, aprendizajes nuevos y como descubrir y entender el poder que tenemos dentro de nosotros mismas.
…
continue reading
…
continue reading
Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda iyaye a yankin kudancin ƙasar ke janye yaransu daga Makarantu saboda ƙarancin makarantu a yankin. Jihar Abia na sahun ƴan gaba gaba da ke fama da wannan matsala inda a baya-bayan nan aka tarin yaran da suka daina zuwa makaranta.…
…
continue reading
Shirin Ilimi hasken Rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda gwamnatin jihar Bauchi a Najeriya ke yunƙurin mayar da yara fiye da miliyan guda makaranta a wani yanayi da ake ganin ƙaruwar yaran da basa zuwa makaranta a yankin arewacin kasar. Tuni masu ruwa da tsaki a wannan yanki suka yi maraba da matakin gwamn…
…
continue reading
1
Ɓanagrorin ilimi sun koka da matakin JAMB na durkusar da harshen Faransanci
10:00
10:00
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:00
Sannu a hankali darussan nazarin harshen faransanci na kara karbuwa a manyan makarantun Nigeria, sai dai kuma, wani matakin da hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta JAMB a Nigeria, ta aiwatar, na cire takardar shaidar share fagen shiga jami’a ta karatun harshen faransanci, daga cikin darussan da hukumar ta JAMB ke bayar da guraben kar…
…
continue reading
1
Yadda wasu gwamnoni a Najeriya ke biris da yaran talakawa da suka tura karatu wasu kasashe
10:42
10:42
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:42
Shirin na wannan rana ya duba yadda wasu gwamnonin a Najeriya ke daukar alhakin tura yaran talakawa wasu kasashe domin karatu amma kuma daga bisani sai gwamnatin ta yi biris da sha'aninsu.Par RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda jami’o’i a Najeriya ke neman tallafin inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AI
10:00
10:00
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba yadda wasu manyan jami’o’i a Najeriya ke neman tallafin ƙasashen da suka ci gaba kan yadda za a inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AI. Tuni kuma suka gabatar da wannan buƙata tasu a wajen taron da ƙungiyar bunkasa ilimi ta ƙasashen Turai kan shirya duk shekara, inda a wannan shekara Faransa ta karbi b…
…
continue reading
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya tattauna ne akan yadda makarantun manya ko kuma na yaƙi da jahilci kamar yadda akan kira su, ke fuskantar ƙalubalen ɗauka ko ilimantar da ɗaliban da yawansu ke ƙaruwa a kullum, adadin da ya zarta na makarantun manyan da ake da su. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Aisha Shehu Ka…
…
continue reading
1
Hukumar JAMB ta shirya taro kan bai wa naƙasassu dama
10:00
10:00
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:00
Shirin namu na wannan mako zai yi dubi ne kan yadda hukumar kula da harkar jarabawan shiga jami’o’i a Najeriya wato JAMB da hadin guiwan kungiyar zabiya na kasa ta shirya taron nahiyar Afrika na farko kan baiwa nakasassu ko masu larura ta musamman dangane da harkar ilimi kamar kowani dan adam. Taron an shirya shi ne dai la’akari da irin kalubalen d…
…
continue reading
1
Fannin ilimi a Najeriya na fuskantar barazana sakamon matsin tattalin arziki
10:06
10:06
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:06
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya yi duba ne a kan yadda matsin tattalin arziki da kuma tsare-tsaren gwamnati suka kassara fannin ilimi a tarayyar Najeriya. Daga ɓangaren mahukunta jami'o'in suna ganin tsare-tsaren da gwamnati ta bullo da su a fannin ilimi sune suka sanya a wannan lokaci ko da gyare-gyare a jami'o'in basa iya aiwatarwa.…
…
continue reading
Shirin a wannan mako ya duba yadda tsarin jagoranci da bada shawarwari a makarantu, tsarin da ke taimakawa dalibai zabar irin fannin da suke son kwarewa akai, inda sun kai matakin jami'a da sauransu. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Aisha Shehu KabaraPar RFI Hausa
…
continue reading
Shirin ilimi hasken rayuwa tare da Aisha Shehu Kabara a wannan makon ya mayar da hankali kan tsarin bayar da ilimin Sakandiren kyauta a Ghana, wanda ya taimaka matuka wajen ƙara yawan Ɗaliban da ke halarta karatu a wannan mataki. Duk da cewa shirin ya laƙume kuɗaɗe masu tarin yawa amma gwamnatin ƙasar ta Ghana ta ce ko shakka babu kwalliya ta biya …
…
continue reading
A wannan mako, shirin ya yi duba ne a kan tsarin dabarun koyo da koyarwa a ƙarni na 21 da ake kira da 21st Century Learning Skills a turance.Tsarin dabarun koyo da koyarwa na ƙarni na 21, an soma amfani da shi tun a shekarar 2001 domin zamanantar da tsarin yadda ake koyarwa ta hanyar samar da dabarun zamani da za su taimaka wa malamai wurin fahimta…
…
continue reading
Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne kan karuwar matasan da basa zuwa makaranta a Ghana. Hukumar kididdiga ta kasar GSS ta gano cewa kusan matasa miliyan biyu ne ba sa karatun Boko ko aikin yi ko kuma samun horon sana'o'in dogaro da kai. Ku danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdulkadeer Haladu Kiyawa.…
…
continue reading
1
Yadda tsadar lantarki ke kassara harkokin karatun manyan makarantun Najeriya
10:00
10:00
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:00
A wannan mako, shirin ya mayar da hankali ne kan yadda tsadar kuɗin wutar lantarki ke gurgunta harkokin karatu a manyan makarantun Najeriya. Kamar yadda aka sani, harkokin gudanarwar yau da kullum na manyan makarantu ba za su taɓa yiwu wa yadda ya kamata ba, muddin babu ingantacciyar wutar lantarki. To sai dai, baya ga rashin tsayayyiyar wutar a ku…
…
continue reading
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda dalibai a jamhuriyar Nijar suka yi mummunar faduwa a sakamakon jarabawar karshe ta makarantar Sakandare. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdulkadir Haladu kiyawaPar RFI Hausa
…
continue reading
A wannan mako, shirin ya yi duba ne a kan yadda hare-haren ‘yan ta’adda suka kassara harkokin ilimi a arewacin Najeriya, shekara 10 kenan da 'yan ta'adda suka fara kai hari kan makarantu a Najeriya, lamarin da ya fara faruwa a shekarar 2014 a makarantar sakandaren ‘yan mata ta garin Chibok da ke jihar Borno a Arewa maso gabashin kasar. Bincike ya n…
…
continue reading
A wannan mako, shirin ya yi duba ne a kan sabuwar hanyar koyarwa, da kuma tasirin da ta ke da shi a harkar ilimi a faɗin duniya, wato Innovative Teaching Method a turance. Ita dai sabuwar hanyar koyarwa wato Innovative Teaching Method, hanya ce da ta sha bambam da hanyoyin koyarwa da aka saba gani a lokutan baya, domin ita ana koyar da ɗalibai ne b…
…
continue reading
A wannan mako, shirin ya mayar da hankali ne a kan yadda tsarin jaddawalin karatun Najeriya ke haifar da koma-baya a fannin ilimin kasar. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...Par RFI Hausa
…
continue reading
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako, ya yi duba ne a kan tsarin ilimin kimiyya da fasaha tsantsa hadi da lissafi, wato STEM Education a turance. Mafi yawancin kasashen Duniya da suka ci gaba, na bawa wannan tsari na Ilimin Kimiyya da fasaha tsantsa hadi da Lissafi fifiko a makarantunsu, la’akhari da yadda kimiyya da fasaha a wannan zamani suk…
…
continue reading
1
Jami'ar Umaru Musa ta yaye sama da dalibai dubu goma a wannan shekarar
10:14
10:14
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:14
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya yi duba ne kan yadda ake ci gaba da samun ci gaba a bangaren daliban da ke zuwa makaranta a yankin Arewacin Najeriya. Jami'ar Umaru Musa 'Yar Adu'a da ke jihar Katsina ta samu nasarar yaye sama da dalibai dubu 10 a wannan shekarar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin ta re da Abdulkadir Ha…
…
continue reading
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya yi duba ne kan yadda aka fara mayar dahankali a kan karatun koyon sana'a a Kwalejoji da Jami'o'i a Najeriya. Kuna iya Latsa alamar sauti domin sauraron shirin...Par RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda Dalibai ke bada gudunmawa wajen sarrafa sinadaran da basa gurbata muhalli
10:01
10:01
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:01
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako ya duba yadda Dalibai a kasashen da suka ci gaba ke bayar da gudunmawa wajen sarrafa sinadarin "Hydrogene" da baya gurbata muhalli sosai, ta fuska kere-kere da nufin inganta iskar da ake shaka, bisa tallafin gwamnatocin kasashensu.Par RFI Hausa
…
continue reading
1
Yadda matasa ke dukufa wajen amfani da Internet don dogaro da kai
10:16
10:16
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:16
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako zai duba yadda matasa suka dukufa wajen amfani da yanar gizo don dogaro da kai. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.Par RFI Hausa
…
continue reading
1
Karuwar masu mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya, na barazana ga karewar kwararru
10:00
10:00
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
10:00
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya duba yadda mallakar takardun kammala karatu na bogi a Najeriya ke barzana ga karewar kwararru a fannoni da dama. Ana fargabar idan har wannan dabi'a ta ci gaba a haka, tabbas za'a rasa kwararru musamman a fannin lafiya, kimiyya da sauransu. Danna Alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya H…
…
continue reading
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa a wannan lokacin ya yi duba ne kan yadda wasu kungiyoyi karkashin cibiyar fasahar sadarwa da ci gaban al’umma wato CITAD suka samar da wata katafariyar cibiyar sadarwa da aka yiwa lakabi da HELLO HOPE a jahar Bauchi. Shirin ya kasance wani bangare na yunkurin saukakawa mazauna karkara hanyoyin samun sadarwa ta internet mu…
…
continue reading
1
O que acontece durante o exorcismo? - Especial Exorcismo - Padre Gabriele Amorth
19:08
19:08
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
19:08
O que acontece no exorcismo? Em quanto tempo ocorre a libertação? É importante ter fé? Um leigo pode exorcizar ?
…
continue reading
1
O Exorcismo e sua origem - Especial Exorcismo - Padre Gabriele Amorth
17:03
17:03
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
17:03
A origem do exorcismo na igreja
…
continue reading
1
Mais que um exorcista: Beato Francisco Palau
19:33
19:33
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
19:33
O Beato Francisco Palau, sua vida e obra
…
continue reading
1
O dia a dia do possuído- Especial Exorcismo - Padre Gabriele Amorth
14:51
14:51
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
14:51
O dia a dia do possuído, a vida após a libertação e a quem recorrer quando se suspeita de um caso de possessão
…
continue reading
1
Porque o mal existe?- Especial Exorcismo- Padre Gabriele Amorth
16:40
16:40
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
16:40
Porque o mal existe? Como se contraem os males espirituais?
…
continue reading
1
Vexação, obsessão e infestação diabólicas- Especial Exorcismo- Padre Gabriele Amorth
12:54
12:54
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
12:54
Três gêneros de agressão espiritual do diabo
…
continue reading
1
Possessão Diabólica- Especial Exorcismo - Padre Gabriele Amorth
13:24
13:24
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
13:24
Dos escritos do exorcista do Vaticano
…
continue reading
Onde estão os extraterrestres?
…
continue reading
Uma criança raptada é encontrada quando já era adolescente
…
continue reading
8 lendas do Sudeste
…
continue reading
Um pouco das origens da Semana Santa
…
continue reading
A história da Bossa Nova
…
continue reading
A história de uma das bebidas mais famosas do mundo
…
continue reading
O esposo de Nossa Senhora e pai adotivo de Jesus
…
continue reading
Algumas expressões populares e sua explicação
…
continue reading
Expert em Internet das coisas Vespers
…
continue reading
1
A história da Medalha Milagrosa de Nossa Senhora das Graças
11:17
11:17
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
11:17
Santa Catarina Labouré teve visões que ajudaram a criar uma linda Devoção
…
continue reading
1
Doutrina Social da Igreja- Igreja e os meios de comunicação social - media
12:50
12:50
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
12:50
O que a Igreja pensa dos meios de comunicação social
…
continue reading
1
Doutrina Social da Igreja - Juntos somos mais fortes - A igreja e a sociedade
17:03
17:03
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
17:03
Porque a igreja tem uma doutrina social
…
continue reading
1
Doutrina Social da Igreja - O grande plano de Deus - o Amor
18:18
18:18
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
18:18
Conhecendo a Doutrina Social da Igreja através do Docat
…
continue reading
1
Depressão: sintomas e tratamentos
23:41
23:41
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
23:41
Algumas informações importantes sobre a depressão
…
continue reading
Considerações sobre a vocação do Catequista por Dalva Maria de Almeida
…
continue reading
Ideias básicas sobre a catequese
…
continue reading
Vocação e os chamados da vida religiosa
…
continue reading
1
A morte e o luto para o católico
13:10
13:10
Lire Plus Tard
Lire Plus Tard
Des listes
J'aime
Aimé
13:10
Morte, unção dos enfermos, luto e ressurreição
…
continue reading
A grande semana da Páscoa e o Círio Pascal
…
continue reading